Da Dumidumi: Kakakin rundunar yan sanda ta nigeria ya bayyana mana idan dan sanda ya mareka baka da ikon ramawa musaman ma ace yana sanye da kakin sa na aiki.Amma kuma wani mai suna Olumuyiwa Adejobi ya ce,babban abun da mutum ya kamata yayi shine ya kai kara dan sanda daya mareshi a dokan ce … Learn More “Da Dumidumi: Indai dan sanda ya mare ka ya mari banza.” »
Month: September 2022
Labarai
Kannywood
Yanzu-Yanzu: Babbar Hukumar Hisbah dake jihar Kano tayi nasarar kama wasu matasa kwaya 78 a cikin jihar tamu ta kano daya kunshi mata da maza bisa zarginsu da ake na lalata da juna da kuma sanya tufafin da basu dace ba. Gwamnatin jahar kano tana kokari wajan yaki da haramta dukkan wasu ayyukan fasikanci a … Learn More “Yanzu-Yanzu: An Kama ‘Yan Daudu Masu Lalata da Mata 78 A Kano” »
Uncategorized
Welcome to WordPress. This is your first post. Edit or delete it, then start writing!