Skip to content

Lite Pawa

Labarai | Rahotanni | Nishadi

  • Home
  • Labarai
  • Wakoki
  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Gaming Videos
  • Home
  • 2022
  • November

Month: November 2022

innalillahi: Karshe dai Kotu ta tisa Keyar Aminu Zuwa gidan Yari

Posted on November 30, 2022November 30, 2022 By Litepawa No Comments on innalillahi: Karshe dai Kotu ta tisa Keyar Aminu Zuwa gidan Yari
innalillahi: Karshe dai Kotu ta tisa Keyar Aminu Zuwa gidan Yari
Labarai

Abin Tausayi: Kamar dai yadda kuka sani an kama Aminu Adamu Yau kusan kwana goma sha biyu kenan Sakamakon Zagin matar shugaban kasa Aisha buhari da yayi. Jaridar BBC hausa ta ruwaito cewa an gabatar da Aminu Muhammad da ake zargi da cin mutuncin matar Shugaban Najeriya, Aisha Buhari gaban kotu jiya Talata, kuma tuni … Learn More “innalillahi: Karshe dai Kotu ta tisa Keyar Aminu Zuwa gidan Yari” »

innalillahi Allah Abin Tsoro Tabbas Kazaso Kallo Bidiyon Nan Don…

Posted on November 29, 2022November 29, 2022 By Litepawa No Comments on innalillahi Allah Abin Tsoro Tabbas Kazaso Kallo Bidiyon Nan Don…
innalillahi Allah Abin Tsoro Tabbas Kazaso Kallo Bidiyon Nan Don…
Labarai

Bidiyo: Innalillahi Wainna llaihi RajiUn: Bidiyon Yadda Wasu Mutane Suke Famada Wani Kalar Kusunbi Inda Ya Fito Masu Gabada Baya Innalillahi. Tabbas Wannan Mutane Dole Su Baku Tausayi Matuka Sosai Saboda Yadda Suke Gudanar da Rayuwar Su Cikin Tashin Hankali da Talauci Allah Sarki. Ansaki Wani Bidiyon Wasu Samari Su Biyu Wato dai Wa da … Learn More “innalillahi Allah Abin Tsoro Tabbas Kazaso Kallo Bidiyon Nan Don…” »

Allah Me Halitta Wani Bawan Allah Da Allah Ya Halitta Da Wasu Nau’in…

Posted on November 28, 2022November 28, 2022 By Litepawa No Comments on Allah Me Halitta Wani Bawan Allah Da Allah Ya Halitta Da Wasu Nau’in…
Allah Me Halitta Wani Bawan Allah Da Allah Ya Halitta Da Wasu Nau’in…
Labarai

Allah Me Halitta Wani Bawan Allah Da Allah Ya Halitta Da Wasu Nau’in… Akache in baka mutu ba ba’a gama yi maka halitta ba wannan kuma shi a haka aka halicce shi da wannan nau’in halitta. ga dai Bidiyon nan ku kalla. ku dannan mana kararrawa a chan gefe domin sanar daku da zarar mun … Learn More “Allah Me Halitta Wani Bawan Allah Da Allah Ya Halitta Da Wasu Nau’in…” »

TIRKASHI: arin da ake ɗaukar marasa lafiya a makara zuwa asibiti a Yobe

Posted on November 28, 2022November 28, 2022 By Litepawa No Comments on TIRKASHI: arin da ake ɗaukar marasa lafiya a makara zuwa asibiti a Yobe
TIRKASHI: arin da ake ɗaukar marasa lafiya a makara zuwa asibiti a Yobe
Labarai

Innalillahi: Tafiyar kilomita 27 ne tsakanin ƙauyen da ake kira Illela da asibiti mafi kusa a garin Gashua na jihar Yobe, da ke arewacin Najeriya. Amma ba nisan ne babbar matsalar ba, rashin kyawun hanya ne abin da ya fi ci wa al’ummar kauyen tuwo a kwarya. A lokacin damina Illela kan koma tsibiri, inda … Learn More “TIRKASHI: arin da ake ɗaukar marasa lafiya a makara zuwa asibiti a Yobe“ »

Bidiyo: Da Gaske ne Ummi Rahab Ya samu chiki Wato Juna Biyu?

Posted on November 28, 2022November 28, 2022 By Litepawa No Comments on Bidiyo: Da Gaske ne Ummi Rahab Ya samu chiki Wato Juna Biyu?
Bidiyo: Da Gaske ne Ummi Rahab Ya samu chiki Wato Juna Biyu?
Labarai

A kwanakin baya ne dai akai ta yada chewa Matar mawaki lilin baba wato ummi rahaba tana da juna biyu. wanda lamarin yayi ta karade shafukan sada zumunta inda mutane ke ta yimata fatan alkhairi tare da mijin nata. sai daga baya kuma wata magana ta fito inda mawaki lilin baba akache ya bayyana chewa … Learn More “Bidiyo: Da Gaske ne Ummi Rahab Ya samu chiki Wato Juna Biyu?” »

innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…

Posted on November 28, 2022November 28, 2022 By Litepawa No Comments on innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…
innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…
Labarai

MUTUWA: Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya Sanadíyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jìhar Zamfara. Jaridar Arewafresh11 suna suka ruwaito wannan rahoton a shafinsu na Facebook inda suka bayyana alamarin ya Faru, hakika anyi babban rashi domin Mutuwar matashi … Learn More “innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…” »

Bidiyon Budurwa Ta Kama ‘Dan Ta Yana Kwanche Da Yar Aiki Ta…

Posted on November 27, 2022November 27, 2022 By Litepawa No Comments on Bidiyon Budurwa Ta Kama ‘Dan Ta Yana Kwanche Da Yar Aiki Ta…
Bidiyon Budurwa Ta Kama ‘Dan Ta Yana Kwanche Da Yar Aiki Ta…
Labarai

Trikashi: Wata mata ta haddasa cece-kuce bayan ta bayyana abinda ta ga yar aikinta na yi da ɗan ƙaramin ɗan da ta haifa. Matashiyar budurwar mai suna Atieno Massey ta shiga ɗakinta kawai sai ta ga yar aiki na kwance tana bacci tare da ɗanta. Hakan ya zo mata da mamaki kuma ta shiga wani … Learn More “Bidiyon Budurwa Ta Kama ‘Dan Ta Yana Kwanche Da Yar Aiki Ta…” »

Bidiyo: Haba baba da girman ka kake rawar gala da yar cikinka kalli…

Posted on November 27, 2022November 27, 2022 By Litepawa No Comments on Bidiyo: Haba baba da girman ka kake rawar gala da yar cikinka kalli…
Bidiyo: Haba baba da girman ka kake rawar gala da yar cikinka kalli…
Labarai

Innalillahi: Tsohon buri ba karya bane amma ya kama ta mutane muna hakura da wasu buri kammu da muka dauka alokacin da muna da kuruciya bayan mun girma komai chan zawa yake. Wani babban mutum da yake rawar gala a wani gidan wasan gala ya tada kura a social media abun da ya haddasa fushi … Learn More “Bidiyo: Haba baba da girman ka kake rawar gala da yar cikinka kalli…” »

innalillahi Daddijo Ya zubar Da Mutunchin Sa Kalli Abin Ya Janyo Masa…

Posted on November 27, 2022November 27, 2022 By Litepawa No Comments on innalillahi Daddijo Ya zubar Da Mutunchin Sa Kalli Abin Ya Janyo Masa…
innalillahi Daddijo Ya zubar Da Mutunchin Sa Kalli Abin Ya Janyo Masa…
Labarai

innalillahi Hakika wannan dattijon ya bawa mutane haushi da kuma takaichi matuka. Ya janyowa kansa abubuwa da dama a gurin al’uma. ganin yadda ya baza hotuna na bikin auren sa chikin salo na rashin kunya da kuma fitsara. kamar yadda hotunan suka bazu a shafukan sada zumunta babu shakka wannan bakon lamari ya bawa mutane … Learn More “innalillahi Daddijo Ya zubar Da Mutunchin Sa Kalli Abin Ya Janyo Masa…” »

innalillahi Bidiyon Da Matar Aure Ke chin Amanar Mijinta Ya Bayyana Kalli…

Posted on November 27, 2022November 27, 2022 By Litepawa No Comments on innalillahi Bidiyon Da Matar Aure Ke chin Amanar Mijinta Ya Bayyana Kalli…
innalillahi Bidiyon Da Matar Aure Ke chin Amanar Mijinta Ya Bayyana Kalli…
Labarai

innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un wannan chin amana da me tayi kama mata aure kenan take chin amanar mijin ta yadda take Bayyana irin aiki alfashan da suke aikatwa da wani kwarton da. a wannan bidiyo da zamu sanya muku zaku tabbatar wasu matan aure gadkiya suna chin amanar mazajen su da yawa. sannan ku nutsu wajen … Learn More “innalillahi Bidiyon Da Matar Aure Ke chin Amanar Mijinta Ya Bayyana Kalli…” »

Posts navigation

1 2 3 Next

Recent Posts

  • Irin wannan hukuncin ya kamata ace ana yanke musu dama, Shiga ku kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon, An kama yan Bin…
  • Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi
  • Yadda aka haifai wata saniya da Kai biyu Kuma tana cu GABA da rayuwa.
  • Ikon Allah Aljani Suke chewa dana Innalillahi Shiga Ka Ga Bidiyon Da…
  • innalillahi Shiga Ka Ga Wannan Tashin Hankali Da Yasa Aka…

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022

Categories

  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Labarai
  • Uncategorized
  • Wakoki
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions

Copyright © 2023 Lite Pawa.

Theme: Oceanly News by ScriptsTown