Innalillah Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzun nan Allah Yayiwa Jarumin Barkwanci Sa’adu Ado Wanda Akafi Sani da (Bawo) rasuwa Bawo dai yana daya daga cikin Manyan Jaruman Barkwanci wanda suke gudanar da harkokinsu na wasan barkwanci tare da marigayi rabilu musa ibro. Ya kwashe shekaru da dama yana wannan Harkar wanda kusan suna cikin zubin farko … Learn More “innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Mutuwa Jarumi Bawo.” »
Month: December 2022
.Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa. Tofa: Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa. Wani Abun mamaki ya faru a wani gari inda wani Magidanci ya tsinke Surukarsa da mari … Learn More “Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.” »
innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yan Bindiga Sun shiga uku Kamar Yadda Jami’an tsaro Suka yi musu Ruwan wuta tare da hallaka da yawa daga chikin su. Yan ta’adda dai hakika Sun takurawa yankin Arewacin Najeriya da farmake farmake irin na Ta’addanci wanda hakan ya janyo koma baya ta fustar tattalin arziki da kuma tsaro. duk da … Learn More “An Yiwa Yan Bindiga Mummunan Hukunchin Da Ya Jijjiga…” »
Allah Me Halitta Bidiyon Yara 2 Da Aka Haifa A Hade innalillahi An… innalillahi Allah me halitta kalli Bidiyon yara 2 da aka haifa a hade a kasar India. babu shakka mutane sun sha mamaki gabin yadda suka rayu ba tare da wani damuwa ba. kai tsaye ku kalla bidiyon don tabbatarwa.
innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wani Faifai Sauti da ya bayyana yadda wata take chin amanar mijin ta wanda take waya da wani ba mijin ta ba. hakika wannan faifan sauti ya girgiza mutane duba da yadda suke waya suna nuna abubuwan da suke yi sun saba da haduwa a wani gurin suna chin amanar mijin nata. … Learn More “innalillahi Bidiyon Matar Dake Cin Amanar mijin Ta Ya Girgiza Jama’a.” »
innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa kenan wani matashi yaje Kwanrtanchi gidan wani matsafi ya koma me kafar saniya. a wani bidiyo da aka wallafa a shafon youtube wannan matashi ya Jijjiga ilahirin al’umar unguwar saboda yadda kafafun sa suka koma kafafu irin na saniya kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo. kai tsaye ga dai wannan … Learn More “innalillahi Yaje Kwartanchi Gidan Matsafi Ya koma me kafar Saniya Kalli Bidiyon.” »
Tofa: Bidiyon Wannan Mata Ya Dauki Hankalin Duniya Da Take Rayuwa Babu Hannaye Da Kafafuwa Tofa: Cikin wani bidiyo mai cike da tausayi wata mata mai suna Maria da bata da ƙafafu da hannaye ya dauki hankali duniya kwarai da gaske bayan da Afrimax ta wallafa bidiyon. Bidiyon da shafin YouTube na Afrimax English ya … Learn More “Tofa: Bidiyon Wannan Mata Ya Dauki Hankalin Duniya Da Take Rayuwa Babu Hannaye Da Kafafuwa” »
Tofa: Wannan rashin tsaro da wannan kasa tamu mai al’barka take fuskan ta muna fatan Allah ya kaeo mana sauyi wani kasurgumin dan ta adda da aka kama da dade wa abun yana bawa mutane mamaki. A yanzu haka muna tafe da fai fan bidiyan domin ku gani da wannan fai fan bidiyan domin ku … Learn More “TIR: Kuci uwar shege me kuke jira dashi bidiyan nan zai baku mamaki over” »
ikon Allah Bidiyon Yaron Da Aka Haifa Da wannan Hannayen Ya Tayar Da Hankalain duniya. Wani Yaro kenan Da Aka Haifa Babu Hannaye ya Jijjiga Duniya baki Daya ganin Yadda Aka ga yadda mahaifiyar sa na ta dawainiya. babu shakka aisha ganin masu matsalar halittta makamanta wannan sai dai wannan ya sha banban da sauran. … Learn More “ikon Allah Bidiyon Yaron Da Aka Haifa Da wannan Hannayen Ya Tayar Da Hankalain duniya.” »