Allahu Akbar Shiga Ka Ga Bidiyon Wannan Yadda Ya Gamu Da Jarabawar Akan…

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wannan bidiyo ya bayyana yadda wani bawan Allah ya gamu da jarrabawa kamar yadda Allah yayi masa halitta ba kamar ta kowa ba.

wannan matashi dai an haife shi da nakasa kamar yadda zamu sanya muku Bidiyon yadda yake bayyana irin kalu balen da yake fuskanta a rayuwar sa.
kai tsaye ga dai Bidiyon nan ku kalla.
👇👇👇👇👇