Innalillahi: Tsohon buri ba karya bane amma ya kama ta mutane muna hakura da wasu buri kammu da muka dauka alokacin da muna da kuruciya bayan mun girma komai chan zawa yake.
Wani babban mutum da yake rawar gala a wani gidan wasan gala ya tada kura a social media abun da ya haddasa fushi a tsakanin mutane a lokacin da abun yafaru kowa yaji ta kaici abun.
Dan haka muna fatan Allah yaraba mu da tsofaffin buri kammu da muka dau ka a baya wanda basu samu cika ba domin idan yaza mana burin ka bai cika ba kana yaro.
Tofa idan girma ya cimma ka kace za kayi kokarin cimma burin ka na yarin ta gaskiya iya lanka zasu ji babu dadi sosai domin za kake aiki aiki ne irin na dai dai da yanran cikin ka.