Shaharran mawakinnan Hausar nan, Aminuddeen Ladan Abubakar ‘, wanda aka fi sani da Alan Waƙa, ya ce ya dauki kimanin shekaru 7 ya na rubuta waƙar da ya yiwa fiyayyen halitta, Manzon Allah (S.AW), wacce ya sanyawa suna “Muhammadu miftahul futuhati linzamin rayuwata”. Yace ya kwashe shekarun ne kafin ya kammala rubuta waƙar saboda sai … Learn More “Shekara 7 Na Yi Ina Rubuta Waƙar Da Na Yiwa Manzon Allah — Alan Waƙa
“ »
Category: Kannywood
innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wannan masifa da me yayi kama irin wayannan finafinai na rashin tarbiyya ana ganin sune a fina finan kafirai amma yau gashi ya zo har kasar hausa. Danna Hoton nan👆👆👆👆👆 Babu shakka wannan Film ya ja checked kuche matuka a kasar hausa ganin yadda aka fara shirya shi tare da nufin tarwatsa … Learn More “Qalu’innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Film Din Hausa Na Farko Da Aka Fara Koya Jima’i An Saki…” »
Danna hoton nan 👆👆👆👆 Da Dumidumi: Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Wannan wace masifa che take tunkaro masana’antar kannywood a koyaushe zaka iske labaran mutuwar wani jarumi ko kuma jaruma wani sa’in labaran gaskiya ko akasin haka. kamar yadda muka iske wani labari na mutuwar Abale, shin da gaske ne abalen ya mutu? hakikanin gaskiya kun … Learn More “Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Shin Da Gaske ne Abale Ya Mutu? An Saki Chikakkiyar hujja …” »
DANNA WANNAN 👆👆👆👆 Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Wannan wace masifa che take tunkaro masana’antar kannywood a koyaushe zaka iske labaran mutuwar wani jarumi ko kuma jaruma. kamar yadda muka iske wani labari na mutuwar nakalala shin da gaske ne na kalala ya mutu? hakikanin gaskiya kun sani mutuwa na kan kowa da kowa kuma ina … Learn More “Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Shin Da Gaske Nakalala Ya Mutu? An Saki…” »
innalillahi wa’inna ilaihirraju’un Rahama Sadau Ta Kara bayyana a wani bidiyo na rashin Tarbiyya wanda yasa ake yi mata tofin Alatshine. Rahama sadau de ta kasanche me yawan sakin bidiyo da kuma hotuna ke sanya cece kuce a shafukan sada zumunta wanda hakan ya janyo mata bakin jini a chikin al’uma. yanzu ta saki wani … Learn More “Yanzu-Yanzu: Asiri Ya Tonu An Saki Bidiyon Rahama Sadau Suna…” »
DANNA WANNAN 👆👆👆Innalillahi Wa’inna llaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda Aka Haifi Wani Jariri Da Katan Kai. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance. Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.
innalillahi Yanzu-Yanzu An Saki Chikakken Bidiyon Jifan Da Akayiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a jahar kano. DANNA WANNAN 👆👆👆👆 wannan bidiyo ya ja hankali matuka ya kuma tayar da hankali ganin yadda akai ta jifan shugaban kasa ba tare da kakkautawa ba. lallai mutanen jahar kano sun fusata matuka ganin yadda suke yiwa shugaban kasa … Learn More “innalillahi Kalli Bidiyon Jifan Da Akayiwa Shugaban Kasa A Kano Anyiwa…” »
Innalilahi: zargin wata Mata da Kashe Kanta saboda Za’ai mata kishiya a Zaɓin Zariya. A Larabar da ta gabata wani Abun al’ajabi wanda ya bawa mutane mamaki ya faru a wani gari da ake kira da zaɓi na Sabon garin zariya lamarin da mutane sun ce su sai a shirin Fim na Indiya suka saba … Learn More “innalillahi: Ana zargin wata Mata da Kashe Kanta saboda Za’ai mata kishiya a Zaɓin Zariya.” »
Adam A, Zango Yayi Bayanin Dalilin Da Yasa Ya Rungume Mace A Cikin Shirin Fim Din Asin Da Asin. Adam A, Zango Yayi Bayanin Dalilin Da Yasa Ya Rungume Mace A Cikin Shirin Fim Din Asin Da Asin. YAN HAUSA FILM SUNA NEMAN WUCE IYAKA Wannan sakon ya shafi bangaren su jarumin Hausa film Adam … Learn More “Adam A, Zango Yayi Bayanin Dalilin Da Yasa Ya Rungume Mace A Cikin Shirin Fim Din Asin Da Asin.” »
DANNA WANNAN HOTON 👆👆👆 innalillahi wa’inna ilaihirraju’un Gaskiya kada bata da imani kallon wannan bidiyon ze baka damar sanin mecece kada. sannan duk wanda yake shiga ruwa lallai ya kula kuma ya dau darasi akan wannan bidiyo. 👇👇👇👇 wani sa’in mutane suna raina ilimi to duk sanda kaga wani abu na ankaraswa ya kamata ka … Learn More “innalillahi Duk Kunga Wannan Masifar Dan Allah Jama’a A Yiwa…” »