Labaran Hausa

Da Dumi Dumi Gaskiya Ta Fito Akan Kama Rarara. Litepawa-News

Tun Kwanakin Dai An Ga Wani Bidiyo na yawo a kafafen Sada Zumunta Wanda shahararren mawakin Nan Dauda Kahutu rarara ya Yi Wanda aka hango mawakin Yana maganganu Dake nuna Chewa Tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari ya Lalata Kasar Nan.

wannan bidiyo dai ya Tayar da kura Ida a Satin kaf Maganar da Ake a kafafen Sada Zumunta kusan itache maganar da tafi yawo a bakunan Jama’a Harma da Shafukan nasu.

Bayan Nan Kuma se aka fara Jin jita jita Chewa an kama mawakin inda mutane Suka shiga shakkun Chewa menene gaskiya akan kama Shi.

Maganar Gaskiya dai har ila yanzu ba’a samu Wani sahihin rahoto da ke nuna Chewa an kama rarara din ba Kai tsaye zaka Iya Chewa wannan Batu ba gaskiya bane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button