Giwa Ikon Allah, Giwa Kinfi komai iya Barna Shiga ka kalli Bidiyon yadda tayi da mutane a cikin mota…

DANNA WANNAN HOTON 👆👆👆
Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Dama mu duka muna da Labarin cewa yana daga cikin Almun karshen duniya Dabbobi su fito daga cikin dazukan su su shigo shigin gari

Wadannan abubuwan suma suna daga cikin alamomin hakan domin barin cikin daji Sukeyi suzo inda mutane suke suna yin barna, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Cika da Imani
Ya Allah ya sa mu dace duniya da kuma lahira, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode, Allah ya jikan magabatan mu.