Labaran Hausa

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Wannan Matashi a Hanyar sa ta dawowa daga Masallaci Bayan Yayi Sallar Isha’i

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Wannan Matashi a Hanyar sa ta dawowa daga Masallaci Bayan Yayi Sallar Isha’i

Ustaz Mahmud Mustapha Ibrahim Ya Rasu A Hanyarsa Ta Dawowa Daga Masallaci Bayan Ya Yi Sallar Isha’i

Marigayin ya rasu ne bayan ya je masallaci ya yi sallar isha’i akan hanyarsa ta dawowa Mala’ikan mutuwa ya zare ransa nan take ba tare da jinya ko hatsari ba. Mahmud wanda dan agajin JIBWIS ne, ‘da ne ga abokin mu Mustapha Ibrahim Mai Awaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button