Labaran Hausa

Masha Allah` Saurayin Daya Auri Dudurwar da Kowa take Gudun Aurenta Ta Haifi Santalelen Jaririn ta Yanzu…

Masha Allah Saurayin Daya Auri Dudurwar da Kowa take Gudun Aurenta Ta Haifi Santalelen Jaririn ta Yanzu Kuma Alhandulillah Ta Haihu Cikin Koshin Lafiya.

Danna nan 👇😭😭😭

Tabbas Jama’a Sunji Matukar Dadi Sosai Akan Wannan Lamari Dubada Ganin Irin Yadda ta Haihu Cikin Koshin Lafiya Alhandulillah.

Wannan Kenen Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Yadda Wannan Mata Ta Haihu Cikin Koshin Lafiya Muna Rokon Allah Yaraya Ameen Ya Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button