Ni ba musulma bace amma ina zabar da hawaye idan ana karanta ayoyin dake maganar Azaba.

DANNA WANNAN HOTON 👆👆👆
Wata kirista ta bayyana a shafinta na facebook cewa ita ba Musulma bace amma karatun Alkur’ani yana bata tsoro sosai.

Hajjin 2023: Za a fara jigilar maniyyatan bana ran 21 ga Mayu – GACA
Hukumar Jiragen Sama ta Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023.

Jadawalin da GACA ta fitar a yau Alhamis ya nuna cewa za a bude filin jirgin sama ga jirgi na farko aranar Lahadi, 21 ga Mayu, 2023.