Labaran Hausa

Qalu Innnalillahi Mutuwar Fitaccen Darektan Kannywood Aminu S Bono Ta Girgiza Masana’anntar.

Jihar Kano – Fitaccen darakta kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa watau Kannywood, Aminu S Bono, ya riga mu gidan gaskiya.

Abokin aikinsa kuma shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha, ne ya tabbatar da rasuwar Daraktan a shafinsa na Facebook ranar Litinin.

El-mustapha ya kuma yi wa marigayin addu’ar samun rahamar Allah, inda ya yi fatan Allah ya sa Aljanna ta kasance makomarsa.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button