Skip to content

Lite Pawa

Labarai | Rahotanni | Nishadi

  • Home
  • Labarai
  • Wakoki
  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Gaming Videos
  • Home
  • Labarai
  • Tofa!! Yadda Hoto Da Bidiyon Wani Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya.

Tofa!! Yadda Hoto Da Bidiyon Wani Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya.

Posted on March 16, 2023March 16, 2023 By Litepawa No Comments on Tofa!! Yadda Hoto Da Bidiyon Wani Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya.
Labarai

Tofa!! Yadda Hoto Da Bidiyon Wani Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya.

Danna Hoton nan 👆👆👆👆

Jama’a sun yi cece-kuce bayan cin karo da bidiyon wani mutum mai shekaru da ya yi wuff da wata kyakkyawar budurwa.

An dai gano angon wanda ya cika da farin ciki yana yane lullubin da aka yi wa amaryar tasa wanda ke nuna ana budar kai ne.

Sai dai mutane da dama suna ganin sam wannan hadin bai yi duba ga tazakarar shekaru da ke tsakaninsu.

Jama’a a soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da hoto da bidiyon wasu ma’aurata sabbin aure.

Angon wanda shekaru suka dan fara ja masa ya yi wuff da wata tsaleliyar budurwa danya shakaf.

Tazarar shekaru da ke tsakanin sabbin ma’auratan shine abun da ya fi jan hankalin jama’a zuwa wurinsu inda sam wannan al’amari bai yi wa wasu dadi ba.

A cikin bidiyon da ya yadu a soshiyal midiya kuma shafin hausaa_fulanii ya wallafa a Instagram ya nuno inda ango ke bude kan amaryarsa cike da farin ciki da zumudi.

Mutane da dama sun ce a ganin farko da suka yi wa hoton, sun zata uba ne da ‘yarsa suke bankwana yayin da za a kaita dakin aurenta sai dai labari ya sha banban duba ga yanayin abubuwan da suka faru a bidiyon.

Ga hoto da bidiyon a kasa:

View this post on Instagram

A post shared by Muhammed Auwal Muazu (@hausaa_fulanii)

Related

Tags: Jama'a sun yi cece-kuce bayan cin karo da bidiyon wani mutum mai shekaru da ya yi wuff da wata kyakkyawar budurwa.

Post navigation

❮ Previous Post: Allahu Akbar Shiga Ka Ga Bidiyon Wannan Yadda Ya Gamu Da Jarabawar Akan…
Next Post: Tir Kashi Wannan Wane irin musiba ne, An kara kama wani Tsohon sojan da yake kai wa yan Taadda. ❯

You may also like

Labarai
innalillahi Shiga Ka Ga Bidiyon nan Rikon Addyni Yayiwa Matashin Nan…
March 22, 2023
Labarai
Da Dumidumi Pi Network Gaskiya Ne Ko Karya An Bayyana Chikakken Bidiyon
January 13, 2023
Labarai
innalillahi Alamar Tashin Kiyama Shiga Kaga Wannan Bidiyon Wallahi Sai Kasan Allah Ne Me…
February 15, 2023
Labarai
Yadda ƴan ƙato da gora suka fasawa wata Amarya Ido a ranar ɗaurin aurenta a jihar Kano.
January 22, 2023

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Irin wannan hukuncin ya kamata ace ana yanke musu dama, Shiga ku kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon, An kama yan Bin…
  • Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi
  • Yadda aka haifai wata saniya da Kai biyu Kuma tana cu GABA da rayuwa.
  • Ikon Allah Aljani Suke chewa dana Innalillahi Shiga Ka Ga Bidiyon Da…
  • innalillahi Shiga Ka Ga Wannan Tashin Hankali Da Yasa Aka…

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022

Categories

  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Labarai
  • Uncategorized
  • Wakoki
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions

Copyright © 2023 Lite Pawa.

Theme: Oceanly News by ScriptsTown