Skip to content

Lite Pawa

Labarai | Rahotanni | Nishadi

  • Home
  • Labarai
  • Wakoki
  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Gaming Videos
  • Home
  • Labarai
  • Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita.

Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita.

Posted on March 18, 2023 By Litepawa No Comments on Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita.
Labarai

Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita.

Danna Hoton nan 👆👆👆

An kama wani kwarto yana tsaka da alfasha tare da tsohuwar budrwarsa a gidan aurenta bayan ya haka hanyar zuwa wurinta ta karkashin kasa.

Mijin matar ne ya kama tsohon saurayin bayan da ya tona hanyar shiga gidan ta karkashin kasa daga gidansa ba tare da sanin iyalansa ba.

Ana tuhumar mutumin ne da yunkurin yin kwartanci yayin da shiga gidan budurwarsa da aka kada shi a aurenta a gidan mijinta ta hanyar da ya haka a karkashin kasa.

Kasar Meziko ta shahara wajen gina hanyoyin karkashin kasa na sirri, wadanda masu safarar miyagun kwayoyin ke amfani da su don cimma burinsu.

Amma a wannan karon wanda aka kama ya yi amfani da hanyar ce don isa ga tsohuwar masoyiyarsa.
Mutumin mai sana’ar gini da ya fito daga garin Billas del Prado 1 da ke Meziko, ya dade yana hulda da matar wadda take aure a garin Tijuana kuma suke makwabtaka da tsohon saurayin.

Don tabbatar da cewa ba wanda ya gano ziyarar da zai kai wa masoyiyarsa mai suna Pamela, sai Antonio ya fara hakar wata hanyar karkashin kasa da za ta iya ba shi damar tafiya daga gidansa zuwa gidan su tsohuwar masoyiyarsa.

Antonio ya yi amfani da sana’arsa ta gini wajen gina wata tsukakkiyar hanya da za ta ba shi damar wuce wasu layuka ta karkashin kasa har zuwa gidan tsohuwar masoyiyar tasa.

Ya yi hakan da fatar idan ya kammala gina hanyar duk lokacin da yake bukatar ganin ta zai tafi gidan a sirrance, idan mijinta ya fita aiki.

Yadda asirin kwarton ya tonu

Related

Tags: Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita.

Post navigation

❮ Previous Post: Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Videon Yadda Wani Yaro Ya Kone A Fuskarshi…
Next Post: Alhamdulillah Zaben Kano Ya Bayyana Yanzu-Yanzu An Tabbatar da… ❯

You may also like

Labarai
Ummi Rahab Ta Samu Juna Biyu, Ta Bukaci Masoyanta Su Taya Ta Murna
November 13, 2022
Kannywood
innalillahi Da Gaske Ne Mutuwar Naziru Sanki waka? kaskiyar Da Ake Boyewa Ta Bayyana A…
January 14, 2023
Kannywood
Yanzu-Yanzu: Asiri Ya Tonu An Saki Bidiyon Rahama Sadau Suna…
February 10, 2023
Labarai
TirKashi da ace irin wannan hukuncin akeyiwa kwartaye da tuni yanzu sun qare, shiga ku kalli Bidiyon…
January 10, 2023

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Irin wannan hukuncin ya kamata ace ana yanke musu dama, Shiga ku kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon, An kama yan Bin…
  • Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi
  • Yadda aka haifai wata saniya da Kai biyu Kuma tana cu GABA da rayuwa.
  • Ikon Allah Aljani Suke chewa dana Innalillahi Shiga Ka Ga Bidiyon Da…
  • innalillahi Shiga Ka Ga Wannan Tashin Hankali Da Yasa Aka…

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022

Categories

  • Hausa Series
  • Kannywood
  • Labarai
  • Uncategorized
  • Wakoki
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Terms and Conditions

Copyright © 2023 Lite Pawa.

Theme: Oceanly News by ScriptsTown