Labaran Hausa
Dan Allah inaso kufadamin gaskiya Dani da mahaifiyata wace Tafi kyau _ Maryam Labarina???
Maryam Labarina ina tambayar dukkan masoyana musamman matasan da suke cewa suna son mahaifiyata shin kyau tafini ko wani Abu yakamata kubani Amsa.
👇👇👇👇👇
saboda tun abun yana bani mamaki har yafara bani haushi kuma nima zan rama nan kusa idan Baku bani Amsa ba