Hausa Songs

Idan Har Inada Laifi Mahaifina Shima Yanada Laifi Asirin Wata Yatonu Inda Hukumar HISBAH ta Zamfara Suka Kamata.

Mahaifinane Yayi Sanadiyar Zamata Yar Iska Shiyasa Hukumar HISBAH ta Zamfara Suke Kamani

Asiri Yatonu Wata Matashiya Tabayyana Yadda  Hukumar HISBAH Na Zamfara Takamata A Yayinda Take Hotel Zuwa Yawon Bariki Inda Hukumar Sukayi Nasaran Kamata,

Kama Wann Baiwar Allan Keda Wuya  Asirin Mahaifinta Yayoni Bayan Hukumar Sunyi Bincice Sungano Harda Sa hannun Uban Wajan  lalalata Tarbiyan  Yarsa,

Yanzu Haka Hukumar HISBAH ta Zamfara Sunyi Aran Gama Da Budurwan Kuma Sunhada Da Ubanta Ayanyinda Suka gane Dasaka Hannun Uban wajna Zama Da Yarsa Yar Bariki, Kalli Cikakken Bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button