Labaran Hausa

Qalu Innnalillahi Bidiyon Yaron Da Jikin Sa Yake Komawa Dutse Saboda Larurar…

Wannan Wani Yaro kenan Da Ya Ke Fuskantar Kalu Bale Kala Kala a chikin rayuwar sa bayan da yake da Wata larura me Tada Hankali Yayin da Jikin Sa Ke Komawa tamkar Dutse.

Sannan Babu Shakka wannan Yaro Bidiyon sa ya Bada tausayi matuka biyasa yadda yake Shan azaba ta Hanyar wannan larura.

Sannan kallon wannan bidiyan ze sa Ka gane Chewa Allah Yana Da iKo akan kowa Kuma Yana jarabtar bawansa da Wata larura bawai don baya son sa ba.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla

    👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button