Labaran Hausa

Qalu Innnalillahi Yadda Mutuwa Ta Girgiza Kannywood Da Yan Soshiyal Midiya.

Qalu Innnalillahi Yadda Mutuwar jarumin masana’anntar kannywood Kuma me gabatar da bidiyoyi irin na comedy a Shafukan YouTube da Kuma sauran Shafukan Sada Zumunta.

hakika mutuwar tasa ta bar darasi me tarin Yawa domin anyi Masa sheda ta riko da Addinin Musulunchi sosai domin kafin mutuwar sa ya yi wasu maganganu akan mutuwa masu ratsa jiki.

Akwai Wani bidiyo da yayi daf da mutuwar tasa inda yake tagumi sai aka Che Kamal ya kake tagumi haka sai yache ba dole nayi tagumi ba, an turo mu ibada mun bige da comedy.

Muna Fatan Allah ya jikan sa da rahama ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button