Labaran Hausa

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A…

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta…

Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za’ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie  Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button