Labaran Hausa

Yadda Nasa Yan Bindiga Suka Kashe banana Sun Bani Naira Dubu…

Qalu Innnalillahi yadda Wani Matashi ya bayyana irin yadda Yan Bindiga Suka Kashe baban Sa yayin da matashin Ya jagiloranchin Yan Bindigan Zuwa Kashe baban Na sa.

Hakika wannan Matashi ya bayyana wasu Abubuwa masu Yawa Dake nuna Irin Hadin Kai da yake bawa Yan Bindiga Waje yin Ta’addanchi da Kuma Kai farmaki.

Wannan Matashi ya Zama Abin mamaki a gurin Jama’a duba da yadda da kansa ya bayyana Chewa ya Jagoranchi Yan Bindiga wajen zuwa Kashe mahaifin sa.

an Saba Ganin Jami’an Tsaro sun kama masu Kaiwa Yan Bindiga bayanan sirri ta Yadda Zasu Kai farmaki koyin garkuwa da Wani.

Amma Ba’a Saba Jin Chewa Wani ya Jagoranchi Yan Bindiga zuwa Kashe mahaifin sa ba sai gashi wannan Matashi da dubun sa ta chika ya bayyana Chewa shi ya Kai Yan Bindiga zuwa ga yadda Zasu hallaka baban Nasa.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla

       👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button