Labaran Hausa

Da Dumi Dumi Bidiyon Da Ya Jijjiga Duniya Domin Wannan Dalilin.

A Duniya Masu Shirya bidiyoyi Musamman Ma Irin Na Comedy Sun Sallama bisa Yadda wayansu indiyawa Suka fito da Sabon Salon Yin Comedy Irin Wanda Ba Kowa Yake Irin su ba.

Hakika wannan bidiyo ya zama zakaran gwajin Dafi waje kayatar da masu kallo da Kuma sha’awar bidiyo irin na comedy.

Wayannan Mutane Sun kasanche Suna samu miliyoyin makallata a tashar su ta YouTube Mai Suna (Busy Fun TV) Wanda Dama Haka Ake so a duniyar kafafen Sada Zumunta na Zamani shine Ka Shigo da Wani Sabon Abu da ba kowa yake yin irin sa ba.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla
👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button