Labaran Hausa
Da Dumi Dumi: Zanga-zangar tsadar rayuwa ta ɓarke a Minna babban birnin jihar Neja
Masu zanga-zangar sun ce tsadar kayan abinci da kuma rashin kokarin da gwamnati ke yi na kame lamarin ya tilasta musu toshe manyan tituna.
👇👇👇👇👇