Labaran Hausa

Gaskiya Ta Fito Menene Gaskiya Kan Mutuwar jaruma Aisha Humaira Da aka Che Ta…

Mutuwar Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani’da Aisha Humaira Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Yanzu Mukai Karo’da Wannan Labari Na Yadda Aka Samu Wani Shafin Yada’ Zumunta Na Facebook a Wani Shafi Mai Suna Newszamani’ Inda Suka Rubutawa Jarumar Kannywood Aisha Humaira R.i.P.

Danna Nan 👇👇👇👇

Jama’a Dadama Suna Ta Tan’baya Shin da Gaske Aisha Humaira Ta Rasu Ko Kuma Wannan Magana Ba Haka Take Ba Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Tabbas Zamu Iya Cewa Jarumar Kannywood Aisha Humaira Tana Nan da Ranta Kuma Wannan Lamari Ba Haka Yake Ba Domin Bayan Munyi Karo’da Wannan Labari Sai`da Muka Bibiyi Lamarin na Gaskiya Akan Yadda Abun’ Yafaru Sai Mukaga Aisha Humaira Tana Nan Cikin Koshin Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button