Labaran Hausa

Magidanci Mai Ƴaƴa Mata Guda Bakwai 7 Sun Sauke Harda Alkur’ani Me Girma A Zaria…👇👇👇

Danna Hoton Nan 👇👇👇

Yadda Ubangji ya Albarkaci wani magidanci a Zariya da ƴaƴa ƴan Mata 7 da su ka haddace Alƙur’ani mai girma daga Makarantar Ta’awun Li-Tahifizil Qur’an Zariya.

A gaskiya Wannan Abin Farin ciki ne Agaresa Dakuma Addinin Musulunci Bakiɗaya

Muna Roƙon Ubangiji Allah Dayasa Wanna Haddatasu Tazamo Abin Farin Ciki agaremu Baki ɗaya

Wane fata zaku yi musu?

Wannan Labarin Munsamu Shine Daga Shafin Gaskiya Dokik Ƙarfe Kafar Yaɗa Zumunta

Kucigaba Da Kasancewa tare da wannan shafin namu mai Albarka Domin Samun Ingantattun Shirye Shirye Dakuma Labarukan Duniya Akan Kari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button