Labaran Hausa

Gaskiya ta bayyana akan kisan gillar da hafsat chuchu tayiwa abokin mijinta ga abun da yafaru dalla dalla shiga nan kaji…

Gaskiya ta bayyana akan kisan saurayi nafi’u gorondo inda jawabai sai fita suke dalla dalla daga bakin hafsat chuchu wacce tayi ajalin saurayin har izuwa lahira.

Danna Nan 👇👇👇

Hafsat chuchu ta bayyanawa freedom radio cewa tayi yunkurin kashe kanta ne shikuma ya hanata sannan kuma ta dauki wukar ta fara caccaka masa har izuwa lahira.

Allah kasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai tarin albarka mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button