Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihirrajiun Mota ta kama da wuta ta Cinye rayuwar yan jihar Bauchi kimanin 18 Daga Karamar Hukumar Katagum jihar Bauchi.

wuta ta Cinye rayuwar yan jihar Bauchi kimanin 18 Daga Karamar Hukumar Katagum jihar Bauchi.

👇👇👇👇

A wani mumman Hadarin Mota ne ya ritsa da su kan hanyar su ta zuwa jihar Lagos Misali 4:00 daf da Asubahi. A daidai a Ibadan Tollgate yanda nan take motar ta kama da wuta suka gone. Kurmus!!

Yan kasuwa da suka tafi Daga Garin Azare karamar hukumar katagum.

Kafar Labari Daga Bauchi ta samu Labarin cewa cikin mutanen akwai Alh Nura J5. Alh Ya’u Tanki Lamara. Bala gajere. Alh Amadu

Ubangiji Allah ya jikan su da rahama yasa Aljanna fiddausi ce makomar su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button