Labaran Hausa

Qalu Innnalillahi Yadda Kano Ta Hargitse Da Zanga Zanga Da Kine Kone Aka Tsige Abba Gida Gida.

Qalu Innnalillahi Yadda Kano Ta Girgiza Da Hayaniya da Kuma Zanga Zanga Saboda Tsige ABBA gida gida da kotun daukaka kara tayi bisa Ganin ba ai wa Yan Kwankwasiyya Adalchi ba.

Danna Nan 👇👇👇

Hakika Jahar Kano Ana chikin Wani Yanayi mara Dadi Yayin da Yan garin na Kano Ke Ganin an zalinche su a Kotu Kuma Ake Kokarin chin zarafin su.

wannan de na zuwa ne Gani Ƙokarin da Akeyi waje kwache zaben Saboda hassada da Ake Yiwa Madugun Kwankwasiyya kamar yadda Abba Kabir Yusuf ya Fada.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla

     👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button