Labaran Hausa

Shari’ar Abba Gida-gida Da Gawuna Ta Bawa Mutane Mamaki.

Lauyan Abba Kabir Yusuf ya ce tun farko yin hukuncin zabe ta Zoom ya sabawa doka da tsari.

Wole Olanipekun SAN ya na ikirarin ba ayi wa NNPP adalci a Kano ba, ya nemi a soke nasarar APC.

Masu kare Gwamnan Kano sun ce sashe na 285 (13) ya nuna kotu ba ta san da zaman Nasiru Gawuna ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button