Labaran Hausa

Allahu Akbar Bidiyan Ahalin Da Ya Kasanche Duk Wadanni ne Shiga Ka Ga Yadda Suke Rayuwa.

Allahu Akbar Allah Me Halitta Kamar Yadda Ya Tabbata Yana Halittar Abin Da Yaga Mada Babu Me Tuhumar sa Kuma Babu me gane hukumar sa tayi Hakan se Wanda Allah ya sanar.

Sannan Allah Yayi Wayannan Ahalin Ne Kamar Yadda Aka Bayyana wannan Bidiyo Kuma Ya Kasanche Shedar Da Al’uma Zata tabbatar Chewa Allah me hikima ne.

Babu Shakka wannan mutane Na Fama Da Kalu Bale Kala Kala a chikin Garin Su Duba Da Irin Halittar Da Allah Yayi Musu Wacca Ba Kowa Ke Da Irin Ta ba.

Sannan Ta fuskar mu’amullar su Da Jama’a dole Zasu Ke samun tsokana da Sauran Abubuwan da zasu Ke hassala su.

Kai tsaye kalli Bidiyon Da aka sa a kasa.

👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button