Labaran Hausa

Duk Wanda sojoji suka Kashe Awajen mauludi sun mutu Kafirai _ Baffa hotoro

matashin malamin mai Suna Baffa hotoro yayi wannan mummunan Kalmar A daidai lokacin da dayawa daga cikin Al’ummar musulamai suke cike da bakin ciki da tashin.

Danna Nan 👇👇👇👇

kuma A lokacin da dukkan malamai na kowanne bangaren suka cire banbancin da yake tsakaninsu suka nuna rashi goyan bayansu ga kwalliya kisan da sojin Najeriya sukayiwa musulunci

Baffa hotoro yace gwanda mutum yamutu yana luwadi ko Zina ko madigo da yamutu A wajen mauludi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button