Labaran Hausa

Saurayi Ya Chanja Halittar Budurwarsa Dalilin Zagin Mahaifiyarsa A Gabansa.

Wannan Yarinyar Da Kuke Gani Hira Sukeyi Da da Saurayinta, Se Yace Mata Mahaifiyata Tafi Kowacce Mace A Duniya, Kawai Bude Bakinta Keda Wuya Kwatsam Se Tace Haba Malam Ita Din Banza, Waye Ita Ace Tafi Kowa A Duniya, Anan Take Ya Fusata Ya Chanja Mata Kamanni Ta Dawo Haka, Shine ‘Yan’uwanta Sukayi Kararsa A Police Station.

Abin Yafarune A Kofar Sarkin Noma Dake Nasarawa… Kamar Yadda Labarai Da Gaske Suka Wallafa A Shafinsu Na Facebook.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Zaman Kotun A Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Aka Fafata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button